Thursday, July 7, 2022

KOYI FOREX CIKIN SAUKI (2)





MENENE CURRENCY ?    

Idan akace currency ana nufin kudaden kasashen duniya.

Misali: 

EURO , (Euro)

DOLLAR, (USD)

JAPANESE YAN, (JPY)

POUNDS (GBP)   da sauransu

Yadda kasuwancin yake shi ne mukan siyi dollar idan ta kara daraja mu siyar, mukan siyi euro idan ya mika gaba mu siyar da sauran currency. 

Tamkar Kaine kadau naira kaje banki ko wajen yan chanji a chanjarma da US dollar bayan wani lokaci se ka samu labari ita dollar ta kara daraja se ka koma wafa don ka basu wannan dollars da ka siya su baka naira. Nairar ka za ta karu ko ba za ta karu ba? To irin wannan ake yi a yanar gizo-gizo. Sai dai shi na yanar gizo-gizo yafi saurin aiwatarwa.

Idan kana da tambaya akan abinda aka gabatar asama sai kayi a sashin sharhi wato comment


Zamu ci gaba...


No comments:

Post a Comment

KOYI FOREX CIKIN SAUKI (2)