In har kazauna da dattijai da dauri kayi musu biyayya ba abinda zai hanaka sanin salon zance iri-iri kamar su gagara gwari, Zaurance ds. Karin magana na daya daga cikinsu. Wadannan Karin magana ne guda 12 wadanda ze yi wahala ace me karatu ya sansu gaba daya. Sune kamar haka
_______________________________
1--Garaje, ga dami.
2--Hakama arziƙi ne, ka yi baƙo ya kashe ka.
3--Karambanin baƙo, ya shiga yaƙin masu gari.
4--Kyawun ɗan maciji, banza.
5--Mugun nufi, baya kashe ɗan barewa.
6--Sayen biri, ba igiya.
7--Ɗan gata masha wuyar wata rana.
8--Zuwa da wuri, ya fi zuwa da wuri.
9--Ban ga ta zama ba, an saci ɗan ɓarawo.
10--A haifi da da samu, yafi amutu abar masa gado.
11--Aso kare, har jelarsa.
12--Ƙamshin arziki ya fi ƙamshin waina.
Wane Karin magana ka sani wanda bai zama gama-gari ba. Rubuta a sashin sharhi wato (comment)
No comments:
Post a Comment