Elon Musk babban attajirin Nan ya samar da jimillar tattalin arzikin Aliko Dangote A Cikin Sa'o'i 8, yayin da attajirin Najeriya ya yi asarar N105.33bn.
Elon Musk ya ci gaba da nuna cewa shi sarkin masu kudi ne yayin da ya samu jimillar dukiyar Aliko Dangote a cikin ‘yan sa’o’i kadan Tattalin arzikin Musk na zuwa ne a daidai lokacin da kamfaninsa na lantarki na Tesla ya sanar da samun karin riba bayan cinikin Dangote a ranar Talata.
A ranar Talata, Yuni 21, 2022, bayanai daga
masu sa ido na Forbes sun nuna cewa Elon Musk a cikin sa'o'in 8 a Amurka ya samu Naira tiriliyan 6.10 (dala biliyan 14.5).
.jpeg)
yayi kyau
ReplyDeleteYayi daidai
ReplyDelete