Tuesday, June 28, 2022

SAHIHIN MAGANIN SANYI

 Sanyi na cikin cututtukan dake damun mutane musamman 'yaya mata. Wannan ne yasa ake tallata magunguna kala- kala wani ma yin amfani da shi kan iya haifar da wata illar. 

Yau zamu gabatar muku da sahihin maganin sanyi har ma da karin ni'ima.

Ga abubuwan da ake bukata;

1--Sassaken Baure

2--Citta

3--Kanun Fari

4--Barkono

5-- Mazar kwaila

YADDA ZA A HADA  MAGANIN

Adauki sassaken baure awanke shi sosai azuba a tukunya sai azuba ruwa kamar babban kwanon sha, sai abarshi yayi ta dahuwa har sai ya koma kamar rabin kwano,sai azuba citta da kaninfari da barkono da mazar kwaila da jan magani. Sai acigaba da dafawa har sai yadahu,sai asauke, angama. 

Za adinga shan wannan magani kamar sau biyu a rana, safe da yamma.

 Shan wannan maganin zai magance dukkan wani tsohon sanyi da ya ke damun mutum. Hakanan ga mata zai kara musu ni'ima sannan yana washe makogwaro kuma yana kara lafiya. Amfi so masu aure suyi amfani da shi ko kuma masu shirin yin auren.

Idan akwai tambaya ko neman karin bayani se a rubuta a sashin sharhi wato (comment) kwararru awannan fanni za su amsa tambayar  

7 comments:

KOYI FOREX CIKIN SAUKI (2)