Ilimi akowane zamani shi ne kashin bayan cigaba a siyasa da tattalin arziki kai harma da duk sauran bangarori na rayuwa. Akan haka ne makarantar New Jersey Institute of Technology isdake Amurka suka bude shafin su na yanar gizo-gizo don tallafawa masu karamin kafi amma kuma masu kokari da hazaka. Idan kana bukatar shiga sai ka shiga wannnan link don Karin bayani da kuma cike fom.
https://scholarship-positions.com/merit-scholarships-for-international-students-at-new-jersey-institute-of-technology-usa/2021/06/17/
Idan kana bukatar sanin wasu kasashen dake bada tallafin karatu(SCHOLARSHIP) to se kasa sunan kasar a comment

Wannan shafi ya taimaka mana.
ReplyDeleteAllah ya taimake ku
Muna godiya
ReplyDeletemu abamu kudin tallafi munsan yadda za muyi da su tunda a makarantar mun samu na sallah
ReplyDelete